<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>535</hymn_number>
<title>Wa Ne Ne Kamar Ka Ya Allah? LW535</title>
<lyrics>[V1]
 Wa ne ne kamar ka ya Allah?
 Wa ne ne kamar ka ya Allah?
 Cikin alloli duka wa ne ne kamar ka?
 Yabo cikin tsarki, ka isa ɗaukaka
 Ka yi ayyukan ban mamaki.</lyrics>
</song>